sheikh Jafar Complete Tafseer Offline - No Ads in this App
Babu talla cikin wannan app
Wannan app yana da nauyi. Bakowane zai iya saukewa sai masu himmar gaske. Ku ware 15gb zuwa 2gb kcal daga wayoyinku domin sauke tafsirin littafin Allah madaukakin sarki. Muna saka data domin kallon bidiyoyi na zamantakewar iyali da ban daria da sauransu, shin ko zuma iya saka data domin sauke wannan muhimmiyar manhajja dake dauke da littafin rayuwarmu?? Lalle yin hakan sai wanda Allah ya zaba Yakima shiriya. Allah ya sanyaka/ki daga cikinsu.
Looking for Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer - Full ? Look no further. Here it is.
Tafsir (Arabic: تفسير, romanized: Tafsīr, lit. 'interpretation') is the Arabic word for exegesis, usually of the Qur'an. An author of a tafsir is a mufassir (Arabic: مُفسّر; plural: Arabic: مفسّرون, romanized: mufassirūn). A Qur'anic tafsir attempts to provide elucidation, explanation, interpretation, context or commentary for clear understanding and conviction of God's will.
Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007) was a Nigerian Salafist Islamic scholar and prominent member of Nigeria's Jama'at al Izalat al bid'a wa iqamatus sunnah society, religio-political organisation headquartered in Abuja.
sheikh jafar tafseer
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, annually during the month of Ramadan which was attended by the then Deputy Governor of Borno.
sheikh jaafar mahmud
Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version) from Surah Al-Baqarah to Surah An-Nas. Very High Audio Quality.
Listen to Sheikh Jafar complete Tafseer of the Holy Qur'an MP3 FULL VERSION from Surah Al Baqarah to Surah An Nas.
Application features:
- Full Tafsir Sheikh Ja'afar Mahmood Adam from Albaqarah to an-Nas
- Audio quality is outstanding. You may want to reduce your speaker's volume.
- Sheikh jafar complete tafseer offline and without Ads
- Works OFFLINE
- Complete Tafsir Sheikh Ja'afar Mahmud
- Simple for easy navigation.
- You can listen to sheikh jafar tafseer in background
If you like this app, please leave a review and share it to others.
The complete tafseer Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano is finally here, ALHAMDULILLAH.
>>>>>>>>
Assalamu alaikum,
Ga cikakken karatun tafsirin alkur'ani mai girma tare da Sheikh Jafar Mahmud Adam. Tafsirin alkur'ani mai girma daga suratul bakarah har zuwa suratun Nasi.
Karan sauti mai kyau. Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud
Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin. Allah ya bamu lada damu daku.
Haka zalika mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsirin domin saukin dubawa.
sheikh jaafar mahmud adam
sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir
Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :
Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).
Sheikh Ja’afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ‘ Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes.
Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988.
A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993.
Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto.
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma.
Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin Rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre).